Nijar

An shirya gayyar aikin tiyata ga mata masu yoyon fitsari a Nijar

A wani mataki na taimakamaka masu fama da cutar yoyon fitsari don su rabu da wannan larura an shirya wata babbar gayyar aikin tiyata ga matan dake dauke da wannan cuta a cikin jahohin kasar wadanda suka kasa samun aiki saboda rishin kwarewar likitan yankin da suke game da nau’in cutar ta su. A wannan gayya ana hada kwararrun likitoci na kasa da na ketare don sama ma matan lafiya a daya waje sannan kuma da masanyar sani tsakanin likitocin dake aikin raba mata da yoyon fitsarin.Wakilinmu na Damagaram inda a bana ake gayyar Ibrahim Malam Tchillo na dauke da rahoto.

Mahamadou Issoufou, Jamhuriyyar Nijar.
Mahamadou Issoufou, Jamhuriyyar Nijar. ©RFI
Talla

An shirya gayyar aikin tiyata ga mata masu yoyon fitsari a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI