Bankin Duniya
Hannayen jari sun fadi a kasuwannin kasashen Asia sakamakon yaduwar cutar coronavirus
Yau juma’a hannayen jari sun sake rikitowa a kasuwannin Asia sakamakon yadda Duniya ke fama da matsalar cutar coronavirus wadda ta kashe mutane kusan 5,000.
Wallafawa ranar:
Talla
Daga Tokyo zuwa Seoul da bangkok da manila da Singapore duk hannayen jarin sun fada da kashi 6 zuwa 10 abinda ke jefa fargaba.
Yanzu haka wannan matsala ta sanya masana fargabar samun matsalar tattalin arziki ganin yadda cutar ta haifar da asarar triliyoyin daloli a sassan duniya.
Hannayen jari sun fadi a kasuwannin kasashen Asia sakamakon yaduwar cutar coronavirus
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu