Ilimi Hasken Rayuwa

Majalisar dattawar Najeriya ta kama hanyar samar da dokar sanya ido kan yadda ake amfani da kafofin sada zumunta na intanet

Sauti 10:00
Facebook
Facebook RFI

Yau shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' tare da Bashir Ibrahim Idris zai mayar  da hankali kan kokarin da Majalisar Dattawar Najeriya ke yi na samar da dokar da za ta sa ido kan amfani da kafofin sadarwar intanet.