Najeriya-Coronavirus

Rahoto kan matakin hana ma'aikata fita saboda Corona a Najeriya

Wani yanki a Najeriya.
Wani yanki a Najeriya. AFP / Pius Utomi Ekpei

Mahukuntan Najeriya sun umarci ma'aikatan gwamnati da ke matakin albashi na 12 zuwa kasa da su zauna a gidajensu, a wani yunkuri na dakile yaduwar cutar mashako wato Coronavirus ko kuma COVID-19, wacce rahotanni ke cewar, shugaban ma’aikatan fadar mulkin kasar, Abba kyari ya kamu.

Talla

Rahoto kan matakin hana ma'aikata fita saboda Corona a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI