Chadi
Idris Deby ya mayar da fadarsa zuwa Bagassola
Shugaban kasar Chadi Idris Deby, ya yanke shawarar mayar da fadarsa zuwa birnin Bagassola kusa da Tafkin Chadi, inda daga can zai jagoranci tsara dubarun aikin soji domin fada da mayakan Boko Haram.
Wallafawa ranar:
Talla
Daukar matakin ya biyo bayan harin da ‘yan kungiyar na Boko Haram suka kai tare da kashe dakarun kasar ta Chadi kusan dari daya a ranar litinin da ta gbata.
A zantawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, Sanusi Moctar Ali mai sharhi kan lamurran tsaro a kasar ta Chadi, ya yi mana tsokaci a game da wannan hari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu