Wasanni

Dalilan dage wasannin Olympics zuwa shekara ta 2021

Wallafawa ranar:

Bayan share shekaru bakwai,kasar Japan na shirin karbar bakucin wasannin Olympics na shekarar bana,hukumar CIO dake da nauyin shirya wasannin  ta sanar da dage gasar zuwa shekara ta 2021 sabili da cutar Coronavirus.Matakin da wasu yan kasar ta Japan suka soma bayyana damuwa,yayinda wasau ke ganin cewa ya dace a dage wannan gangamiAbdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni,ya ji ta baki wasu daga cikin masu ruwa tsaki a Duniyar  wasanni kamar dai yada zaku ji.

Cibiyar hukumar dake shirya wasannin Olympics
Cibiyar hukumar dake shirya wasannin Olympics REUTERS/Athit Perawongmetha