Najeriya-Sokoto

Laifukan fyade na ci gaba da tsananta a Najeriya

Cikin shekarar 2019 kadai, hukumar HISBA a jihar Sokoto ta samu laifukan fyade fiye da 600.
Cikin shekarar 2019 kadai, hukumar HISBA a jihar Sokoto ta samu laifukan fyade fiye da 600. Daily Trsut

Yayin da ake cigaba da korafi kan yadda lamarin fyade ke neman zama ruwan dare a Najeriya, yanzu haka a Jihar Sokoto an samu wata yarinya da ta fuskanci wannan matsala, yayin da hukumomi ke kauda kai dangane da lamarin. Faruk Muhammad Yabo na dauke da rahoto akai.

Talla

Laifukan fyade na ci gaba da tsananta a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.