Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Elharoon Muhammad kan yunkurin sasanta rikicin Libya a Rasha

Wallafawa ranar:

Yunkurin Sasanta rikicin Libya na cigaba da fuskantar zagon kasa daga kasashen dake goyan bayan bangarorin dake rikicin wanda ya kwashe dogon lokaci ana cigab da zubda jini akai.

Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da takwaransa shugaban gwamnatin Libya mai samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya Fayes al-Sarraj.
Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da takwaransa shugaban gwamnatin Libya mai samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya Fayes al-Sarraj. © Presidential Press Office/Handout via REUTERS
Talla

Janar Khalifa Haftar da ya sha alwashin kifar da gwamnatin da Majalisar Dinkin Duniya ke goyawa baya na samun taimakon wasu kasashe, yayin da ita ma gwamnatin ke samun nata taimako.

Yanzu haka Masar da Rasha na jagorancin wani sabon yunkurin samun tsagaita wuta a kasar.

Dangane da wannan rikici, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammed na Babbar Kwalejin Fasaha ta Kaduna, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI