Ilimi Hasken Rayuwa

Daukar darasi daga makarantu ta radio ko intanet

Sauti 10:00
Google et Apple des concurrents désormais alliés dans la luttre contre le coronavirus.
Google et Apple des concurrents désormais alliés dans la luttre contre le coronavirus. Emmanuel DUNAND, Loic VENANCE / AFP

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon tare d Bashir Ibrahim Idris ya duba tsarin bayar da ilimi ta intanet ko tashoshin radio ne sakamkon rufe makarantu da ka yi biyo bayan bullar annobar coronavirus. A yi sauraro lafiya.