Yadda 'yan damfara ke wawure kudin talakawa da sunan taimakon korona
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 09:58
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali kan yadda jama’a da dama ke fadawa tarkon ‘yan damfara da sunan tallafi ko agajin gwamnati don rage radadin dokar kulle don hana yaduwar cutar korona masamman a Tarayyar Najeriya.