Kalaman Buhari na ranar Demokradiyya sun janyo masa caccaka

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabi ga 'yan kasa kan ranar Dimokradiya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin jawabi ga 'yan kasa kan ranar Dimokradiya © Nigeria Presidency

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gamu da kakkausar suka daga al'ummar kasar biyo bayan jawabinsa na ranar Demokradiyya inda ya ke bayyana samun gagarumar nasara wajen ciyar da kasar gaba, batun da ya harzuka mutane da dama ko da dai wasu na ganin sambarka. Kan hakan ne wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja ya hada mana rahoto.

Talla

Kalaman Buhari na ranar Demokradiyya sun janyo masa caccaka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI