Bakonmu a Yau

Sanata Umar Ibrahim Tsauri Sakataren Jam’iyyar PDP kan ranar Demokradiyya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Yau ce sabuwar ranar da Najeriya ke bikin dimokiradiya inda shugabannin siyasa da 'yan kasa ke tilawar nasarar da kasar ta samu da kuma koma baya domin gyara tafiyar yadda zata amfani kowanne bangare.

Sanata Umar Ibrahim Tsauri Sakataren Jam’iyyar PDP.
Sanata Umar Ibrahim Tsauri Sakataren Jam’iyyar PDP. RFI Hausa
Talla

Bikin na yau na zuwa ne a wani yanayi da kasar ke fuskantar dimbin matsaloli musamman wadanda suka shafi harkar tsaro da tattalin arziki da kuma zamantakewa.

Mun tattauna da Sanata Umar Ibrahim Tsauri, Sakataren Jam’iyyar PDP a Najeriyar kuma yayi mana tsokaci kan tafiyar demokiradiyar da kuma rayuwar 'yan Najeriya a yau.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi