Al'adun Gargajiya

Garin Ratanga-Rayuwa kenan 16

Wallafawa ranar:

A cikin shirin garin Ratanga,zaku ji halin da ake cikin dangane da batun korar daya daga cikin ma'aikantan asibitin garin.Shirin na zuwa maku ne daga sashen hausa na rediyon Faransa,Rfi a duk karshen mako.

Jerin Mata masu shayarwa a asibitin garin Ratanga
Jerin Mata masu shayarwa a asibitin garin Ratanga