Rashin kulawa kan iya janyo mutuwar yara kanana a cewar UNICEF

Sauti 09:57
Gargadin hukumar UNICEF don ganin an bayar da kulawa ga yara kanana
Gargadin hukumar UNICEF don ganin an bayar da kulawa ga yara kanana UN News

A wannan lokaci da annobar Covid 19 ke ci gaba da kisa ,hukumar UNICEF na  gargadi zuwa iyayen yara na ganin sun mayar da hankali don bayar da kulawa da ta dace ga yaran su.A Najeriya,kungiyoyi da iyaye na ci gaba da kira ga hukuma don samun kayaki na zamani da jami'an kiwon lafiya da suka dace da zasu taimaka don takaita yaduwar  anobar da ma wasu matsalloli da suka jibanci kiwon lafiya.Azima Aminu ta duba labarin da ya shafi asusun tallafawa yara kanana na UNICEF a cikin shirin lafiya jari ce.