Najeriya

Kwastam ta cafke makamai a jihar Kwara

Controller Uba Mohammed Garba
Controller Uba Mohammed Garba RFI Hausa

Jami’an hukumar yaki da ayukan fasa kwabri da aka sani da kwastam a karkashin Shugaban ta Mohammed Uba Garba a jihar Kwara su yi nasarar kama makamai da albarusai da wasu kayaki da dama a wannan lokaci da iyakokin kasar suka kasance a rufe.

Talla

Kwantroller Uba Mohamed Garba shugaban rundunar Kwastam shi’ar arewa ta tsakiya ya bayyana irin kokarin da suke yi tareda hadin gwuiwar al’umat,wace ke dafawa jami’an kwastam a wannan aiki don ceto tattalin arziki Najeriya.

Hukumar kwastam da jimawa ta bukaci yan kasar su yi aiki da doka da oda a duk lokacin da suka nemi shigo da kayaki daga ketare.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.