Makomar karatun Allo bayan matakin mayar da tarin Almajirai garuruwansu a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 10:29
Shirin Ilmi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi duba na musamman kan makomar karatun Allo a arewacin Najeriya, bayan matakin gwamnatocin jihohi na mayar da tarin almajirai jihohinsu a wani mataki na yaki da annobar coronavirus. Ayi saurare Lafiya.