Najeriya
Najeriya ta yi sammacin jakadan Ghana kan rushe ginin Difflomasiyyarta a Accra
Wallafawa ranar:
Gwamnatin Najeriya ta gayyaci Jakadan Ghana a kasar domin yi mata bayani kan dalilin da ya sa aka rusa mata ofishin Jakadanci dake Accra, abinda ya haifar da tankiya mai zafi tsakanin kasashen biyu. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.
Talla
Najeriya ta yi sammacin jakadan Ghana kan rushe ginin Difflomasiyyarta a Accra
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu