Najeriya
Yadda Mata marasa miji ke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijirar Najeriya
Wallafawa ranar:
Yau Ranar 23 ga watan Yuni, rana ce da majalisar dinkin duniya ta ware domin yin nazari kan makomar matan da suka rasa mazajen su wadanda ba su samun kulawa yadda ya kamata tsakanin al’umma. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akai.
Talla
Yadda Mata marasa miji ke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijirar Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu