Najeriya

Najeriya zata samun tallafi don inganta wutar lantarki

Matsalar wutar lantarki a Afrika
Matsalar wutar lantarki a Afrika DESMOND KWANDE / AFP

Bankin Duniya ya amince da bukatar baiwa Najeriya rancen Dala miliyan 750 domin inganta harkar samar da wutar lantarkin kasar.Bankin yace ya dauki matakin ne domin ganin Najeriya ta inganta samar da wutar wanda yanzu haka kashi 47 na jama’ar kasar basa samu.

Talla

Tsawon shekaru Najeriya ta kasa samar da isashen wutar lantarki gay an kasar.

Kamar dai wasu kasashe Najeriya na sayar da wutar lantarki ga wasu kasashe da suka hada da Nijar,Benin.

 Saleh Mamman  injiniya  ya duba tareda mayar da hankali dangane da irin matsalloli da lamarin wutar lantarki ke haifarwa yan Najeriya ,ya bayyana halin da ake ciki yanzu haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.