Mu Zagaya Duniya

Rikici ya mamaye jam'iyyar APC a Najeriya

Sauti 20:11
Tutar APC ta kama da wuta
Tutar APC ta kama da wuta RFI Hausa

tsuguni bata karewa Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ba, ganin yadda magoya bayan bangaren Bola Ahmed Tinubu suka bayyana rashin amincewar su da rusa kwamitin zartarwa da kuma nada shugabannin riko a karkashin Gwamna Mai Mala na Jihar Yobe.Garba Aliyu Zaria ya duba tareda mayar da hankali ga manyan labaren mako daga nan sashen hausa na rediyon Faransa rfi.