Najeriya
'Yan bindiga sun nemi harajin miliyan 7 daga wani gari a Sokoto
'Yan Bindiga a yankin karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun aza wa mutanen wani kauye da ake kira Laɓau harajin naira miliyan 7 kafin su aminta su ci gaba da zama kauyen nasu.Faruk Mohammad Yabo ya jiyo mana daga bakin mutanen kauyen cewar yan Bindigar kan hana su shiga gonakinsu domin yin aikin Noma.
Wallafawa ranar:
Talla
'Yan bindiga sun nemi harajin miliyan 7 daga wani gari a Sokoto
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu