Al'adun Gargajiya

Mahimmancin sana'ar kira a kasar Hausa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Aladu' na wannan mako, Mohamman Salissou Hamissou ya duba mahimmancin sana'ar kir a kasar Hausa. A yi sauraro lafiya.

Wani Makeri a kasar Somalia
Wani Makeri a kasar Somalia dir-world.org
Sauran kashi-kashi