Chadi-Boko Haram
Rundunar kawancen kasashen tafkin Chadi ta gaza a yakar Boko Haram- ICG
Sabon rahoton kungiyar International Crisis Group ta zargi rundunar hadin gwiwar kasashen da ke bakin gabar tafkin Chadi MNJTF da gazawa wajen kawo karshen matsalar da ake alakanatawa da Boko Haram. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a Kai.
Wallafawa ranar:
Talla
Rundunar kawancen kasashen tafkin Chadi ta gaza a yakar Boko Haram- ICG
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu