Najeriya
Wasu daga cikin dalillan da suka kai ga dakatar da Magu
A Najeriya yan kasar na ci gaba da bayyana tsokacin su dangane da batun cire Ibrahim Magu daga kujerar shugabanci hukumar yaki da cin hantsi da rashawa ta EFCC a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Talla
A ciki shirin tattalin arziki daga sashen hausa na rediyom Faransa rfi,.Bashir Ibrahim Idris ya duba wasu daga cikn tuheme-tuhemen da ake yiwa tubebben shugaban hukumar EFCC bayan da yan sandar DSS suka kam shi a Abuja.
Ga kadan daga cikin karin haske daga Bashir Ibrahim Idris daga.
Wasu daga cikin dalillan da suka kai ga dakatar da Magu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu