Mu Zagaya Duniya

Annobar coronavirus ta kashe sama da mutane 438,250 a fadin duniya

Sauti 20:09
Matsalar tattalin arziki bayan bulluwar cutar Covid 19
Matsalar tattalin arziki bayan bulluwar cutar Covid 19 Getty Images

Bankin raya kasashen Afrika AFDB, ya ce tasirin da annobar coronavirus ke ci gaba da yi kan tattalin arzikin Duniya kan iya jeffa karin mutane kusan miliyan 50 cikin mummunan talauci a nahiyar Afrika.Garba Aliyu Zaria a cikin shirin Mu zagaya Duniya ya mayar da hankali ga muhiman batuttuwan da suka faru a cikin wannan mako.