Wasanni

Yadda Damben zamani ke sauya salon na gargajiya da aka saba a Afirka

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad, ya yi dubi dangane da Damben gargajiya ne kamar yadda aka san shi ada da kuma yadda Damben zamani musamman daga nahiyar Asia ke shafar tsari da salon gudanar sa a yanzu. Kazalika shirin ya duba yadda yanzu ake wa Damben na gargajiya haye sabanin gado watau wasan da tun farko ake dangantawa da Mahauta.

Wasu manyan 'yan Damben Afirka
Wasu manyan 'yan Damben Afirka
Sauran kashi-kashi