Lafiya Jari ce

Yadda za'a taimakawa mai dauke da cutar farfadiya

Sauti 10:07
Maganin Remdesivir
Maganin Remdesivir Gilead Sciences Inc/Handout via REUTERS

Shirin Lafiya Jari Ce ta wannan mako ya yi dubi dangane da cutar Farfadiya ko  Epilepsy a Turance, yadda al’umma suka kasance cikin duhu kan yadda za’a taimaka ko kawo daukin gaugawa ga wadanda ke dauke da cutar dake da hadarin gaske ga masu fama da ita.