Wasanni

Hanyoyin ceto wasannin kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar

Sauti 10:30
Usman Dogon Bodi,jagoran kungiyar Jangorzo ta Maradi  a Jamhuriyar Nijar
Usman Dogon Bodi,jagoran kungiyar Jangorzo ta Maradi a Jamhuriyar Nijar RFI Hausa

A Jamhuriyar Nijar ,ma'abuta kwallon kafa na ci gaba da kokawa biyo bayan matsalolli da suka dabai-baye Duniyar kwallon kafa musaman a jihar Maradi.A cikin wannan shirin mu samu tattaunawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki  a Duniyar kwallon kafa.Sai ku biyo mu.