Tambaya da Amsa

Muhimancin amfani da kyallen rufe baki da hanci a lokacin Covid 19

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya tace yin amfani da kyallen dake rufe baki da hanci a cikin kasar ya zama dole ga dukkan Yan kasa domin kare kai daga annobar coronavirus.Jama'a sun nemi su ji ko amfani da wannan kyalle na da amfani.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya ji ta bakin masana,sai ku biyo mu. 

Gargadi ga jama'a don amfani da kyallen rufe baki da hanci a Paris
Gargadi ga jama'a don amfani da kyallen rufe baki da hanci a Paris Benoit Tessier/REUTERS