Ratanga

Shirin Rayuwa Kenan kashi na 23

Wallafawa ranar:

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin  halin ni 'yasu a kasashen Hausa.

Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nija
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nija RFI/Bineta Diagne