Isa ga babban shafi
Afrika

'Yan bindiga sun kashe mutane 20 a Burkina

Sojojin Burkina Faso a fagen daga
Sojojin Burkina Faso a fagen daga MICHELE CATTANI / AFP
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Wani harin yan bindiga a Burkina Faso yayi sanadiyar mutuwar mutane akala 20 a wannan kauye. Maharan dauke da mugan makamai ne suka hafkawa wata kasuwar dabobi dake yankin Namougou a hukumar Fada Ngourma.

Talla

Maharan sun bude wuta kan mai uwa da wabi,nan take suka kashe mutane 20 tareda raunata da dama daga cikin farraren hula,labarin da gwamnan yankin kanal Saidou Sanou ya sheidawa manema labarai.

Burkina Faso na daga cikin kasashen yankin Sahel dake fama da hare-haren mayaka masu ikirarin jihadi.

A karshe an dai bayyana cewa maharani sun shigo garin ne saman babura.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.