Najeria:'Yan arewa mazauna Lagos sun koka da rusa musu gidaje

Gidajen 'yan arewa da hukumomi suka rusa a Surulere, Lagos
Gidajen 'yan arewa da hukumomi suka rusa a Surulere, Lagos RFI Hausa

A cikin makon da ya gabata ne, sama da mutane dubu 6 yan arewa mazauna unguwar Surulere a jihar Lagos suka rasa mahallansu, sakamakon rusa gidajensu da aka yi ba tare da basu wa’adin tashi ba

Talla

Najeria:'Yan arewa mazauna Lagos sun koka da rusa musu gidaje

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI