A Najeriya ambaliya ta yi awon gaba da dimbim dukiya a Sokoto

Ambaliya ta yi awon gaba da dukiyoyi masu tarin yawa, bayan share tsawon kwanaki ana kwarara ruwan sama kama da bakin masaki a wasu yankuna na jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya.Faruk Mohammad Yabo ya duba mana yadda al'amarin yake a wasu kananan hukumomin jihar.

Ambaliya a arewacin Najeriya.
Ambaliya a arewacin Najeriya. News Agency of Nigeria (NAN)
Talla

A Najeriya ambaliya ta yi awon gaba da dimbim dukiya a Sokoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI