Wasanni

Gasar zakarun Turai a Lisbon

Sauti 10:24
Shugaban hukumar kwallon kafar Nijar Fenifoot da Shugaban Ligue na Maradi
Shugaban hukumar kwallon kafar Nijar Fenifoot da Shugaban Ligue na Maradi RFI Hausa

A karon farko cikin shekaru 25, PSG ta Faransa ta samu gurbi a matakin wasan dab da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai bayan ta doke Atalanta da kwallaye 2-1a karawar da suka yi jiya a Lisbon.Yanzu haka PSG za ta hadu da RB Leipzig a ranar Talata mai zuwa a matakin wasan dab da na karshe na gasar.A cikin shirin za mu duba halin da ake cikin  dangane da dambarwar da ta kuno kai a Jihar Maradi.