Mu Zagaya Duniya

An gudanar da taron karrama Faransawa 6 da suka rasa rayukansu a Nijar

Sauti 20:12
Cibiyar Kungiyar ACTED dake Nijar
Cibiyar Kungiyar ACTED dake Nijar BOUREIMA HAMA / AFP

A Faransa, jiya juma’a an gudanar da taron karrama ‘yan kasar su 6 da suka rasa rayukansu sakamakon harin da aka kai masu a ranar lahadin da ta gabata a jamhuriyar Nijar.Firaminista Jean Castex, wanda ya jagorancin taron karrama jami’an agajin, ya bayyana cewa har abada Faransa ba za ta taba mantawa da mutanen 6 ba.Garba Aliyu a cikin shirin mu zagaya Duniya ya duba wasu daga cikin muhiman labaren Duniya.