Tambaya da Amsa

Kasar da ta mallaki tsibirin Bakassi

Sauti 20:02
Tsibirin Bakassi na kasar Kamaru
Tsibirin Bakassi na kasar Kamaru AFP / CLEMENT YANGO

A cikin shirin Tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa,RFI, Michael Kuduson ya tunttubi masana don duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare,musaman tambaya dagane da kasar da ta mallaki tsibirin Bakassi tsakanin Najeriya da Kamaru.Sai ku biyo mu.