Bikin tunawa da masu aikin jinkai na 2020

Ma'aikatan jinkai a Maiduguri, Najeria bayan wani hari a garin Rann.
Ma'aikatan jinkai a Maiduguri, Najeria bayan wani hari a garin Rann. OCHA/Yasmina Guerda/File Photo/REUTERS

Ranar 19 ga watan Agustan kowace shekara ce Majalisar dinkin duniya ta ware domin bikin ranar jinkai ta duniya, inda ake duba nasarori ko matsalolin da ma’aikatan agaji ke fuskanta wajen gudanar da ayyukan su.Majalisar Dinkin Duniya ta ce a shekarar 2019 ma’aikatan agaji 125 aka kashe, kuma daga cikin kasashen da aka fuskanci wannan matsala har da Najeriya.Daga Maiduguri Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto.

Talla

Bikin tunawa da masu aikin jinkai na 2020

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.