Al'adun Gargajiya

An cafke masu yiwa yara mata kaciya a garin Ratanga

Wallafawa ranar:

A garin Ratanga,an gabatarwa kotu da masu yiwa yara mata kaciya,a hukumance Alkali ya bayyana rashin jin dadin sa gani ta yada wasu daga cikin jama'a ke hada baki da masu gudanar da  wannan kazamin aiki.A cikin shirin zaku ji ko a ina aka kwana.Sai ku biyo mu ..

Masu yiwa yara mata kaciya
Masu yiwa yara mata kaciya AFP/Yasuyoshi Chiba
Sauran kashi-kashi