Ratanga

Shirin Rayuwa Kenan kashi na 26

Sauti 20:00
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez da ke Jamhuriyar Nijar
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez da ke Jamhuriyar Nijar RFI/Bineta Diagne

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne da ke duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin  halin ni 'yasu a kasashen Hausa.