Lafiya Jari ce

Yunkurin WHO na yi wa yara rigakafin zazzabin cizon sauro a arewacin Najeriya

Sauti 09:58
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus dan kasar Habasha.
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus dan kasar Habasha. Fabrice Coffrini/Pool via REUTERS

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba yunkurin d hukumar lafiya ta duniya WHO ke yi ne a game da yi wa dimbim yara a rewacin Najeriya allurar rigakafin zazzabin cizon sauro.