Mutane miliyan 47 a Najeriya na bahaya a fili - rahoto

Mutane a titin birnin Lagos a Najeriya. Lagos na daya daga cikin biranen da ake samun masu bahaya a fili
Mutane a titin birnin Lagos a Najeriya. Lagos na daya daga cikin biranen da ake samun masu bahaya a fili Reuters / Akintunde Akinleye

Wani rahoto, ya bayyana Najeriya a matsayin kasa ta hudu da mutane ke ba-haya a fili, lura da cewa adadin wadanda ke rayuwa a wannan yanayi ya kai mutane 47 a kasar kawai.Wannan dai na kunshe ne a rahoton da hukumar kula da kananan yara ta MDD da kuma Hukumar Lafiya ta duniya suka fitar, inda rahoton ya ce daga India, sai Indonesia, sai Pakistan sannan Najeriya.

Talla

Mutane miliyan 47 a Najeriya na bahaya a fili - rahoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.