Najeriya

Gwamnatin Bauchi a Najeriya za ta yi gwanjon namun dajinta

Giwaye
Giwaye Edwin Remsberg/VWPics/Universal Images Group via Getty Images

A Nigeria matsalolin dawainiyar ciyarwa da magunguna, sun tilasata wa mahukuntan jihar Bauchi gwanjon daruruwan namun-dajin da dama da gwamnatin ta sayo da kuma yin jigilarsu daga kasar Namibia da Afrika ta Kudu domin bunkasa yawon bude-ido.Sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya aiko mana, Kungiyoyin kare dabbobi na kashedi ga gwamnatin ta Bauchi domin ta mutunta sharrudan jigilar wadanann namun-dajin.