Ratanga

Garin Ratanga-Rayuwa kenan 26

Sauti 20:00
Zaman aurataya a garin Ratanga
Zaman aurataya a garin Ratanga cc0 Pixabay/Ben Kerckx

A cikin shirin Garin Ratnga,za ku ji ko a ina aka kwana dangane da yada mutanen garin ke rayuwa,mazauna garin da jimawa suna kokarin ganin an samu sauyi ta bangaren rayuwar su ,sai dai ba a rasa matsaloli dake hana ruwa gudu musaman zaman kotu da ake ci gaba da yi yanzu haka bayan gano wasu mutane dake da hannu a zancen yiwa yara mata kaciya, kamar dai yada zaku ji a wannan shirin na 27.