Tambaya da Amsa
Muhimmancin tattalin arziki ta hanyar biyan haraji a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:54
A cikin shiri Tambaya da amsa daga nan sashen hausa na rediyon faransa rfi,masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da hanyoyin da hukumomi ke bi wajen karbar kudadden haraji,banda haka,mai ya dace yan kasa su yi don lalle ganin sun biya haraji a hukumance.Michael Kuduson ya duba wannan tambaya ,ga kuma amsar ta da wasu can daban a cikin shirin Tambaya da Amsa.