Rasha ce kawai za ta iya aiwatar da danyen aikin shayar da Navalny guba
Wallafawa ranar:
Sauti 20:12
Shugaban gidauniyar yakar rashawa mallakin jagoran ‘yan adawar Rasha Alexie Navalny, Ivan Zhdanov, yace Rasha ce kawai za ta iya aiwatar da danyen aikin shayar da mai sukar nata guba, yayin da kasashen duniya da kungiyoyi ke caccakar aika aikar.Garba Aliyu Zaria ya duba mana halin da ake ckin a shirin mu zagaya Duniya.