Mu Zagaya Duniya
kasashe G7 sun bukaci Rasha ta gano tare da hukunta masu hannu a sakawa Navalny guba
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:11
Gwamnatin kasar Amurika ta bayana cewa tana sa ran wasu manyan jami’an kasar Russia nada hannu wajen sanyawa jagoran yan’adawar kasar guba .A cikim shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya duba wasu daga cikin manyan labaren wannan mako.