Ko yan Najeriya na biyan haraji ?
Wallafawa ranar:
Sauti 19:56
A makon da ya gabata ,Michael Kuduson ya jiyo ta bakin masana dangane da tambayar masu saurare da suka bukaci amsa dangane da wannan tambaya ,ko yan Najeriya na biyan haraji?A cikin wannan shirin ga dai amsar masana a kai.