Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeria: An saki makusancin tsohon gwamna Yari da ake zargi da yin taron sirri da 'yan bindiga

Tsohon gwamnan Zamfara  a Najeriya, Abdulaziz Yari.
Tsohon gwamnan Zamfara a Najeriya, Abdulaziz Yari. RFIHAUSA
Zubin rubutu: Michael Kuduson
Minti 4

Jamian tsaro a jihar Zamfara sun saki Abu Dan-Tabawa makusancin tsohon gwamna Abdulaziz Yari da aka bayyana kama shi bisa zargin yin taron sirri da yan ta'adda.Dama dai shugabannin jamiyyar APC ta jihar na kokawa da yadda gwamnatin jihar ke amfani da jamian tsaro suna gallaza masu a cewarsu.Faruk Mohammad Yabo wanda yanzu haka ke a birnin Gusau ya aiko mana wannan rahoto.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.