Najeriya: Masu aikin ceto na kokarin zakulo wadanda hatsarin kwale kwale ya rutsa da su a Bauchi

Ko a kwanan nan sai da aka samu hatsarin kwale kwale mai inji a jihar Lagos. (REUTERS/Temilade Adelaja)
Ko a kwanan nan sai da aka samu hatsarin kwale kwale mai inji a jihar Lagos. (REUTERS/Temilade Adelaja) REUTERS/Temilade Adelaja

Hadin gwiwar hukumomin ceto a jihar Bauchin Nigeria na ci gaba da bincike a kogin Bunga dake karamar hukumar Ningi,domin zakulo gawarwakin da ake zaton sun bace,samakon kifewar wani kwale kwalen da aka makare da kaya.Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.