Najeriya

Yan siyasar Edo sun yi alkawarin zaman lahiya

Jiga Jigan yan siyasar Jihar Edo dake Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar ganin an gudanar da zaben Gwamnan Jihar cikin kwanciyar hankali a karshen wannan mako. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen Amurka da Birtaniya ke barazanar sanya takunkumi kan duk wani dan siyasar da ya haifar da tashin hankali.

Wasu daga cikin jami'an hukumar zaben Najeriya
Wasu daga cikin jami'an hukumar zaben Najeriya REUTERS/Tife Owolabi
Talla

Ganin yadda tashe tashen hankula suka mamaye zaben fidda gwani da kuma yakin neman zaben Gwamnan Jihar Edo ya sa ake fargabar samun tashin hankali a zaben da zai gudana a karshen wannan mako.

Bashir Ibrahim Idris ya hada rahoto a kai.

kaucewa rikici a zaben Edo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI